Firaminista Anthony Albanese ya yi maraba da shugaban kasar Philippine Ferdinand Marcos Jr. Albaness ya ce dangantakar kasashen biyu tsakanin Australia da Philippines ta cika shekaru 78 .
#Australia #Hausa #AU
Read more at WAtoday